Angudanar da Taron kan wayar da matasa akan sanin dubarun noma a Jihar Kebbi.
*wanda aka gudanar a Karda Karamar hukumar mulki ta Kalgo Local Government a Jihar Kebab.*
*Karkashin Jagorancin Hon Abubakar Bagudu Kalgo.*
*tareda masana a fannin dubarun noma daga jihar kebbi dama wajen Jihar*
*Ankuma bada talafi na kayan shuka watu irara gaduk Wanda yasamu halartan wanam taro dakuma wayanda suke da ragistar wanam kungiya,*
*Ankuma fadakarda matasa akanso zare damtsa wajen gani sun dukufar wajen harka noma da sana’oin hanu iri daban daban a kasarna.*
*Ankuma kuyarda matasa yanda zasu Sani dubarun noma cikin sauki batare da ansamu wahalhalu Ba kamar yanda akeyi Ashe karun baya, yanzu cikin sauki mutun zai iyayin noma Abinda zaici, yakuma jeyakai kasuwa dumin amfanisa da ma Al’umar kasa baki daya.*
*ANYI TARO LAFIYA ANKUMA KAMALA TARO CIKIN KUSHIN LAFIYA.*
*04/05/2019*
Comments